Yadda zaku nemi aiki a Carbin Africa.
Carbin Africa kamfani ne Wanda ya girmama sannan ya sanu a fanni na’urar zamani da cigaba a kasa shen Africa suna kokarin wajen ganin sun kawowa Al’umma cigaba ta hanyar zamani domin saukaka harkokin Yau da gobe.
A halin yanxu wannan kamfani zai dauki ma’aika a bangaren digital marketing support Wato hanyar kasuwancin zamani na wannan kamfani me suna carbin Africa.
ABUBUWAN DA ZAKUYI IDAN KUN SAMU AIKIN
- Taimakawa a bangaren content creation Wato graphic design da motion graphic.
- Kula da aikin kamfani na na’ura da kwastomomi a online.
- Kirkirar video domin tallace tallace na kamfani.
- Tsarawa kamfani Zama da wasu kamfani ko kwastomomi.
- Kula da kirkirar bincike akan matsalar kamfani ko cigaban kamfani.
- Bada shawari akan cigaban kamfani.
MUHIMMAN BAYANAI GAME DA AIKIN:
Sunan Aikin: Digital marketing support.
Hedikwatar kamfani: Yaba- Fadeyi, Lagos.
Albashi: N80,000 – N100,000 a wata.
Nau’in Aiki: Full time (cikykyen lokaci).
ABUBUWAN DA KAKE BUKATA WAJEN CIKAWA:
Full Name.
Gmail.
Phone number.
Curriculum vitae CV.
Portfolio.
YADDA ZAKU CIKA.
shiga link dake kasa.
Muna muku fatan alkhairi.
JOIN OUR WHATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/HeE3pSlWqyR99q83Aa9lsI