Advertisement

An Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives ga Masu Takardun Shaida na Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc

Advertisement

Shirin New Incentives yana tallafa wa marasa karfı domin ceto rayuwarsu daga kangi. Shirin yana bayar da rigakafı ga kananan yara da kuma taimaka musu wajen shawo kan kalubalen yau da kullum da sauran matsaloli.

Shirin New Incentives yana aiki a Arewacin Najeriya, a jihohin da suka hada da: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, Kebbi, Adamawa, Borno, Taraba, da Yobe.

Advertisement

Kamar yadda muka yi alkawari a baya, za mu sanar da ku idan shafin daukar sabbin ma’aikata ya bude.

Duba da wannan damar, haskenews.com.ng ta tattara ayyukan da aka bude a shafin New Incentives. Wannan dama ce ga matasa masu sha’awar aiki da New Incentives, musamman masu digiri na Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc.

Ayyuka da aka bude

1. 2x Auditors

  • Location: Northeast & Northwest, NG
  • Type: Full-Time
  • Department: Audits & Investigation

Danna Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/2577f1872855-2x-auditors

2. 2x Senior Auditor

  • Location: Northeast & Northwest, NG (Remote, any location)
  • Type: Full-Time
  • Department: Audits & Investigation

Danna Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-2x-senior-auditor

3. 2x Senior Auditor

  • Location: Northeast & Northwest, NG (Remote, any location)
  • Type: Full-Time
  • Department: Audits & Investigation

Danna Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-2x-senior-auditor

4. Auditors

  • Location: Northeast & Northwest, NG
  • Type: Full-Time
  • Department: Audits and Compliance

Danna Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors

5. Field Officers (entry-level) – Niger State

  • Location: Niger, NG
  • Type: Full-Time

Danna Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level niger-state

Advertisement

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top