Damar aiki Ga Graphics Designer.
Advertisement
Damar aiki Ga Graphics Designer Wanda suka kware sosai sannan suke son yin aiki a kamfani domin su Kara samun kwarewa a aiki sannan su samu kudi.
BAYANIN AIKIN A TAKAICE:
Nau’in Aikin: Cikykyen lokaci.
Matakin Karatu: BA/BCS/HND.
Kwarewar aiki: shekara 1 zuwa shekara 5.
Bangaren aikin: Media/ Advertising/ Banding.
Advertisement
ABUBUWAN DA AKE BUKATAR YA KASANCE KANA DA SU:
- Ya kasance ka iya graphic design.
- Ya kasance kana da wani graphic design da zaka iya nunawa Wanda Kai ka kirkira.
- Kwarewa a Adebo creative suite Kamar su Photoshop, illustrator, InDesign.
- Iya fidda nau’in graphic design.
- Iya aiki a kan lokaci Kuma aiki me kyau.
- Iya magana da mutane tare da juriya Zama da mutane.
- Takardar shedar Gama jami’a tare da kwarewa na akalla shekaru 1 zuwa 5 a graphic design.
ABUBUWAN DA ZAKANA YIWA KAMFANI:
- Iya aiki tare da abokanan aiki .
- Kwarewa a website design, social media visuals, advertisement dasauransu.
- Kawo sababbin abubawa masu ma’ana ga kamfani.
Ga masu bukatar cikawa su shiga link dake kasa.
Go to Kreateng on docs.google.com to apply
Best of luck
Advertisement