Advertisement
Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kungiyar Aimkio Solution Tare Da kungiyar Kad ICT Hub zasu dauki nawin horas da matasa ilimin fasaha wato Digital Skill a kyauta.
Advertisement
Za a bayar da horon ne a bangarori kamar haka:
- Data Analysis
- Digital Literacy
- Digital Marketing
- Web Development
- Animation & Motion
- UI/UX & Graphic Design
- Cyber Security & Networking
Masu bukatar cikawa a danna Apply Now dake kasa
APPLY NOW
Advertisement