Advertisement

Yadda Zaka Samu Kyautar Data 75GB

Advertisement

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

A yau munzo.muku da hanyar da zaku samu kyautar data 75GB wato 75000mb cikin sauki.

Advertisement

Wannan tsarin a layin glo kadai yake aiki masu amfani da layin glo sune kazai zasu samu wannan garabasar.

Da farko ka danna Download dake kasa ka sauke Application din

Download Now

Bayan ka sauke Application din saika budeshi kayi Register da number layinka na glo da zarar kayi register zasu tura maka da sako otp a wannan number sai kayi copy otp din kazo ka shigar daga nan zai kaika cikin Application.

Shikkena zaka samu sako sun tura maka akan layin naka na glo kamar hala:

“Congrats! You’ve earned 75GB BONUS Data valid till 12 AM. Use GloCafe to recharge, buy Data or other services to get 5GB for next 5 months.T&C”

Wanna sakon shine na nuna cewa sun baka kyautar data 7500mb wato 75GB wanda zatayi expire acikin 24hours sabo da haka wannan data kwana daya take expire dan haka da zarar kayi saide kayi kokari ka karar da ita kafin 24hrs.

Allah ya bada sa’a

  • Note: wannan garabasar na 75gb a iya layin glo kadai take aiki dan haka masu mtn, airtel da sauran sim banda su.
Advertisement

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top